YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 10:44

Ayyukan Manzanni 10:44 SRK

Tun Bitrus yana cikin faɗin waɗannan kalmomi, sai Ruhu Mai Tsarki ya sauka wa duk waɗanda suka ji saƙon.