Ayyukan Manzanni 10:42
Ayyukan Manzanni 10:42 SRK
Ya umarce mu mu yi wa’azi ga mutane mu kuma shaida cewa shi ne wanda Allah ya naɗa yă zama mai shari’a na masu rai da na matattu.