YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 10:36

Ayyukan Manzanni 10:36 SRK

Kun san saƙon da Allah ya aika wa mutanen Isra’ila, yana shelar labari mai daɗi na salama ta wurin Yesu Kiristi, shi ne kuwa Ubangijin kowa.