YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 10:34-35

Ayyukan Manzanni 10:34-35 SRK

Sa’an nan Bitrus ya fara magana ya ce, “Yanzu na gane yadda gaskiya ne cewa Allah ba ya sonkai amma yana karɓan mutane daga kowace al’ummar da take tsoronsa suke kuma aikata abin da yake daidai.