YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 10:32

Ayyukan Manzanni 10:32 SRK

Ka aika zuwa Yoffa don a kira Siman wanda ake ce da shi Bitrus. Shi baƙo ne a gidan Siman mai aikin fatu, wanda yake zama a bakin teku.’