YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 10:30

Ayyukan Manzanni 10:30 SRK

Korneliyus ya amsa ya ce, “Kwana huɗu da suka wuce ina a gidana ina addu’a a wannan lokaci, wajen ƙarfe uku na yamma. Ba zato ba tsammani sai ga wani mutum cikin tufafi masu walƙiya ya tsaya a gabana

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 10:30