YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 10:3

Ayyukan Manzanni 10:3 SRK

Wata rana wajen ƙarfe uku na yamma ya ga wahayi. A sarari ya ga wani mala’ikan Allah, wanda ya zo wajensa ya ce, “Korneliyus!”