YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 10:24

Ayyukan Manzanni 10:24 SRK

Kashegari sai ya iso Kaisariya. Korneliyus kuwa yana nan yana jiransu, ya kuma gayyaci ’yan’uwansa da abokansa na kusa.