YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 10:23

Ayyukan Manzanni 10:23 SRK

Sai Bitrus ya gayyaci mutanen cikin gida su zama baƙinsa. Kashegari Bitrus ya tafi tare da su, waɗansu ’yan’uwa daga Yoffa kuwa suka tafi tare da shi.