Ayyukan Manzanni 10:2
Ayyukan Manzanni 10:2 SRK
Shi da dukan iyalinsa masu ibada ne masu tsoron Allah kuma; yakan ba da kyauta hannu sake ga masu bukata yana kuma addu’a ga Allah ba fasawa.