Ayyukan Manzanni 10:17
Ayyukan Manzanni 10:17 SRK
Tun Bitrus yana cikin tunani game da ma’anar wahayin nan, sai ga mutanen da Korneliyus ya aika sun sami gidan Siman suna kuma tsaye a ƙofar.