YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 1:23

Ayyukan Manzanni 1:23 SRK

Saboda haka suka gabatar da mutane biyu. Yusuf mai suna Barsabbas (da aka kuma sani da Yustus) da kuma Mattiyas.