YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 1:2

Ayyukan Manzanni 1:2 SRK

har zuwa ranar da aka ɗauke shi zuwa sama, bayan ya ba da umarnai ta wurin Ruhu Mai Tsarki ga manzannin da ya zaɓa.