YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 1:16

Ayyukan Manzanni 1:16 SRK

ya ce, “’Yan’uwana, dole a cika Nassin nan da Ruhu Mai Tsarki ya yi magana tun da daɗewa ta bakin Dawuda game da Yahuda, wanda ya zama jagora ga waɗanda suka kama Yesu