Ayyukan Manzanni 1:14
Ayyukan Manzanni 1:14 SRK
Waɗannan duka suka duƙufa cikin addu’a, tare da waɗansu mata da Maryamu mahaifiyar Yesu, da kuma tare da ’yan’uwansa.