YouVersion Logo
Search Icon

2 Timoti 3:6

2 Timoti 3:6 SRK

Irin su ne suke saɗaɗawa su shiga gidaje suna rinjayar mata marasa ƙarfin hali, waɗanda zunubai suka sha kansu, mugayen sha’awace-sha’awace kuma sun ɗauke hankulansu