YouVersion Logo
Search Icon

2 Timoti 3:2

2 Timoti 3:2 SRK

Mutane za su zama masu son kansu, masu son kuɗi, masu taƙama, masu girman kai, masu zage-zage, marasa biyayya ga iyayensu, marasa godiya, marasa tsarki