YouVersion Logo
Search Icon

2 Tessalonikawa 1:11

2 Tessalonikawa 1:11 SRK

Sane da wannan, kullum muna addu’a saboda ku, don Allahnmu yă sa ku cancanci kiransa, ta wurin ikonsa kuma yă cika kowace manufarku mai kyau da kuma kowane aikin da bangaskiyarku ta iza.

Verse Image for 2 Tessalonikawa 1:11

2 Tessalonikawa 1:11 - Sane da wannan, kullum muna addu’a saboda ku, don Allahnmu yă sa ku cancanci kiransa, ta wurin ikonsa kuma yă cika kowace manufarku mai kyau da kuma kowane aikin da bangaskiyarku ta iza.