YouVersion Logo
Search Icon

2 Korintiyawa 8:8

2 Korintiyawa 8:8 SRK

Ba umarni nake ba ku ba, sai dai ina so in gwada gaskiyar ƙaunarku ne, ta wurin kwatanta ta da aniyar waɗansu.

Free Reading Plans and Devotionals related to 2 Korintiyawa 8:8