2 Korintiyawa 8:17
2 Korintiyawa 8:17 SRK
Ba kawai ya yarda yă je wurinku kamar yadda muka roƙe shi yă yi ba, amma ya so yă zo kamar yadda ya riga ya yi niyya.