2 Korintiyawa 8:10
2 Korintiyawa 8:10 SRK
Ga shawarata a kan abin da ya fi muku kyau a wannan al’amari. Bara ku kuka fara bayarwa, kuka kuma zama na farko wajen niyyar yin haka.