YouVersion Logo
Search Icon

2 Korintiyawa 5:16

2 Korintiyawa 5:16 SRK

Saboda haka, daga yanzu zuwa nan gaba, ba mu ƙara ɗaukan wani mutum bisa ga ganin duniya ba. Ko da yake a dā, mun ɗauki Kiristi haka, amma yanzu mun daina yin haka.