YouVersion Logo
Search Icon

2 Korintiyawa 5:14

2 Korintiyawa 5:14 SRK

Ƙaunar Kiristi a gare mu, ita take mallakarmu, saboda haka mun tabbata, da yake wani ya mutu saboda dukan mutane, ashe kuwa, mutuwarsu ce dukansu.

Verse Image for 2 Korintiyawa 5:14

2 Korintiyawa 5:14 - Ƙaunar Kiristi a gare mu, ita take mallakarmu, saboda haka mun tabbata, da yake wani ya mutu saboda dukan mutane, ashe kuwa, mutuwarsu ce dukansu.