YouVersion Logo
Search Icon

2 Korintiyawa 3:7

2 Korintiyawa 3:7 SRK

To, in hidimar da ta kawo mutuwa, wadda an rubuta a kan allon dutse, ta zo da ɗaukaka har Isra’ilawa suka kāsa duban fuskar Musa saboda tsananin haskenta, ko da yake mai shuɗewa ce