2 Korintiyawa 2:7
2 Korintiyawa 2:7 SRK
Yanzu fa, a maimako, gara ku yafe masa, ku kuma ta’azantar da shi, don kada baƙin ciki mai yawa yă sha kansa.