YouVersion Logo
Search Icon

2 Korintiyawa 2:4

2 Korintiyawa 2:4 SRK

Gama na rubuta muku ne cikin baƙin ciki mai yawa da ɓacin zuciya har ma da hawaye mai yawa, ba don in sa ku baƙin ciki ba ne, a’a, sai dai domin in nuna muku zurfin ƙaunar da nake yi muku.