2 Korintiyawa 2:13
2 Korintiyawa 2:13 SRK
duk da haka, ban sami salama a zuciyata ba domin ban sami ɗan’uwana Titus a can ba. Sai na yi bankwana da su na wuce zuwa Makidoniya.