YouVersion Logo
Search Icon

2 Korintiyawa 12:15

2 Korintiyawa 12:15 SRK

Don haka ina farin ciki in kashe dukan abin da nake da shi a kanku, har in ba da kaina ma dominku. In na ƙaunace ku fiye da haka, za ku rage ƙaunarku gare ni ne?

Free Reading Plans and Devotionals related to 2 Korintiyawa 12:15