YouVersion Logo
Search Icon

2 Korintiyawa 11:9

2 Korintiyawa 11:9 SRK

Sa’ad da nake tare da ku kuma nake zaman rashi, ban nawaita wa kowa ba, gama ’yan’uwan da suka zo daga Makidoniya sun biya bukata. Na kiyaye kaina daga nawaita muku ta kowace hanya, zan kuma ci gaba da yin haka.

Free Reading Plans and Devotionals related to 2 Korintiyawa 11:9