2 Korintiyawa 11:2
2 Korintiyawa 11:2 SRK
Ina kishinku da kishi irin na Allah. Na yi muku alkawarin aure ga miji ɗaya, Kiristi, domin in miƙa ku a gare shi kamar budurwa zalla.