YouVersion Logo
Search Icon

2 Korintiyawa 1:6

2 Korintiyawa 1:6 SRK

In muna shan wahala, ai, muna shanta domin ta’aziyyarku, da cetonku ne, in mun sami ta’aziyya, ai, mun same ta domin ta’aziyyarku ce, wadda take sa ku jure wa irin wahalan nan, da muke sha.

Free Reading Plans and Devotionals related to 2 Korintiyawa 1:6