2 Korintiyawa 1:20
2 Korintiyawa 1:20 SRK
Domin dukan alkawaran Allah cikarsu a gare shi suke, ta wurinsa ne kuma muke faɗar “Amin”, domin a ɗaukaka Allah.