1 Korintiyawa 9:27
1 Korintiyawa 9:27 SRK
A’a, ina horon jikina in mai da shi bawana, saboda bayan na yi wa waɗansu wa’azi, ni kaina kada in kāsa cancantar samun lada.