YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 9:25

1 Korintiyawa 9:25 SRK

Duk ’yan wasan gasa sukan hori kansu sosai. Sukan yi haka domin su sami rawanin da ba zai daɗe ba. Amma mu muna yi ne domin mu sami rawanin da zai dawwama.

Video for 1 Korintiyawa 9:25

Verse Image for 1 Korintiyawa 9:25

1 Korintiyawa 9:25 - Duk ’yan wasan gasa sukan hori kansu sosai. Sukan yi haka domin su sami rawanin da ba zai daɗe ba. Amma mu muna yi ne domin mu sami rawanin da zai dawwama.