1 Korintiyawa 8:13
1 Korintiyawa 8:13 SRK
Saboda haka, in abin da nake ci zai sa ɗan’uwana yă yi zunubi, ba zan ƙara cin nama ba, don kada in sa shi yă yi tuntuɓe.