YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 7:37

1 Korintiyawa 7:37 SRK

Amma mutumin da ya riga ya yanke shawara a ransa, wanda kuma ba lalle ba ne amma yana iya shan kan nufinsa, kuma ya riga ya zartar a zuciyarsa ba zai auri budurwar ba, wannan mutum ma ya yi abin da ya dace.