YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 7:32

1 Korintiyawa 7:32 SRK

Zan so ku ’yantu daga damuwa. Mutum marar aure ya damu ne da al’amuran Ubangiji, yadda zai gamshi Ubangiji.