1 Korintiyawa 7:31
1 Korintiyawa 7:31 SRK
masu amfani da kayan duniya kuwa, kada su duƙufa a cikinsu. Gama duniyan nan a yadda take mai shuɗewa ce.