YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 7:22

1 Korintiyawa 7:22 SRK

Gama wanda yake bawa sa’ad da Ubangiji ya kira shi, ’yantacce ne na Ubangiji; haka ma, wanda yake ’yantacce sa’ad da aka kira shi, bawa ne na Kiristi.

Free Reading Plans and Devotionals related to 1 Korintiyawa 7:22