YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 7:17

1 Korintiyawa 7:17 SRK

Duk da haka, sai kowa yă kasance a rayuwar da Ubangiji ya sa shi da kuma wanda Allah ya kira shi. Umarnin da na kafa a dukan ikkilisiyoyi ke nan.