YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 5:7

1 Korintiyawa 5:7 SRK

Ku kawar da tsohon yisti don ku zama kamar sabon curi da aka yi babu yisti yadda dai kuke. Gama an miƙa Kiristi Ɗan Ragon Bikin Ƙetarewarmu.