1 Korintiyawa 5:10
1 Korintiyawa 5:10 SRK
Ko kusa, ba na nufin fasikai marasa bi, ko makwaɗaita da mazambata, ko matsafa, don in haka ne, sai yă zama dole ku fita daga duniya.