YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 2:7

1 Korintiyawa 2:7 SRK

A’a, muna magana ne a kan asirin hikimar Allah, hikimar da tun dā, take a ɓoye, wadda Allah ya ƙaddara domin ɗaukakarmu, tun kafin farkon zamanai.