YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 2:2

1 Korintiyawa 2:2 SRK

Don na ƙudura a raina sa’ad da nake tare da ku cewa ba zan mai da hankali ga kome ba sai dai Yesu Kiristi wanda aka gicciye.