YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 16:2

1 Korintiyawa 16:2 SRK

A ranar farko ta kowace mako, ya kamata kowannenku yă keɓe ’yan kuɗi bisa ga abin da yake samu, yă ajiye, ba sai na zo kafin a tara taimakon ba.