YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 16:19

1 Korintiyawa 16:19 SRK

Ikkilisiyoyin da suke a lardin Asiya suna gaisuwa. Akwila da Firiskila suna gaishe ku sosai cikin Ubangiji, haka ma ikkilisiyar da takan taru a gidansu.

Free Reading Plans and Devotionals related to 1 Korintiyawa 16:19