YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 15:41

1 Korintiyawa 15:41 SRK

Rana tana da wata irin daraja, wata yana da wata darajar dabam, taurari kuma suna da tasu dabam. Wani tauraro kuwa yakan bambanta da wani a wajen daraja.