1 Korintiyawa 13:13
1 Korintiyawa 13:13 SRK
Yanzu kam abubuwan nan uku sun tabbata, bangaskiya, bege, da kuma ƙauna. Sai dai mafi girma a cikinsu ita ce ƙauna.