YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 12:23

1 Korintiyawa 12:23 SRK

Kuma gaɓoɓin da muke tsammani ba su da martaba sosai, su ne mukan fi ba su girma. Sa’an nan gaɓoɓi marasa kyan gani, mun fi mai da hankali a kansu