YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 12:16

1 Korintiyawa 12:16 SRK

Da kunne zai ce, “Saboda ni ba ido ba ne, ni ba gaɓar jiki ba ne.” Wannan ba zai hana shi zama gaɓar jikin ba.